ha_tq/1sa/08/10.md

345 B

Menene gargaɗin da Sama'ila da ya bama mutanen da Isra'ila game da hanyar da da sarki zai ɗauke masu 'Ya'yan daga wurin su?

Sama'ila Yayi wa mutane gargaɗi cewa sarkin zai ɗauke yayan ku mazaya naɗ su ga karusai ya kuma maida su bataliyar sojoji da kuma manoman gonarsa, su kuma yi masa girbi, su kuma yi anfani da makamainsukuma yaƙi.