ha_tq/1sa/08/06.md

358 B

Menene Sama'ila ya yi a lokacin da bai jidaɗi ba da bukatar da Dattawan Israila da cewa ya ba su sarki?

Sama'ila ya yi adu'a ga Yahweh.

Menene yasa Yahweh ya cewa Sama'ila ya yi biyayya da Muryar su a cikin komai da za su yi masa?

Yahweh ya ce wa Sama'ila ya yi biyayya da muryar gama ba kai su ka ƙi ba, amma ni su ka ƙi da za ma sarki a bisansu.