ha_tq/1sa/08/04.md

167 B

Wane irin abu ne Dattawan Israila suka buƙata daga Sama'ila?

Sun buƙace shi ya taimake su ya naɗa masu sarki wanda zaiyi hukunci a kan mu kamar sauran al'ummai.