ha_tq/1sa/08/01.md

185 B

A wacce hanya ce 'ya'ya maza biyu na Sama'ila, da su ke alƙalai, ba su magana kamar yadda mahaifin su ya ke?

Suka bi bayan ƙazamar riba. Su ka karɓi cin hanci su ka danne adalci.