ha_tq/1sa/07/10.md

178 B

Menene Yahweh ya yi da yasa filistiyawa suka ruɗe a lokacin da suka matso don su kai wa Israila hari?

Yahweh ya yi kwarankwatsi da babbar ƙara a wannan rana ga Filistiyawa.