ha_tq/1sa/07/01.md

314 B

Menene mutanen Kiriyat Yerim su ka yi wa ɗan Abinadab, Eleazar don ya ajiye akawatin alkawarin Yahweh?

Sun tsarkake shi don ya kula da akwatin Yahweh.

Menene dukn gidaje Israilawa suka yi a sa'ada shekara Ashirin da akwatin alkawarin a Kiriyat Yarim?

Sun yi makoki kuma su ka yi marmarin komawa ga Yahweh.