ha_tq/1sa/06/21.md

255 B

Menene manzanin suka aika wa mazau nan Kiriyat Yerim su yi game da akwatin alkawari da Filistiyawa suka maida masu?

Manzanni zuwa ga mutanen Kiriyat Yerim, cewa, "Filistiyawa sun maido da akwatin Yahweh; ku zo ku ɗauka ku kuma koma da shi tare da ku.