ha_tq/1sa/06/19.md

114 B

Menene yasa Yahweh ya kashe mutanen Bet Shemesh saba'in?

Yahweh ya kashe su saboda sun leƙa akwatin alkawari.