ha_tq/1sa/06/14.md

282 B

Menene mutanen Bet Shemesh suka yi da shanun da suka jawo amalanken?

Sun yi hadayar ƙonawa da shanun ga Yahweh.

Wanene ya sauke akwatin Yahweh da kuma Akwatin da ke tar da shi?

Lebiyawa su ka sauke akwatin Yahweh da akwatin da ke tare da shi, inda siffofin zinariyar su ke.