ha_tq/1sa/06/10.md

200 B

A ina ne za a je da Yan maruƙan da amalanken da ke ɗauke da Akwatin alkawari da kuma akwatin da ke da ɓerayen zinariyar da sarrafaffun maruransu.

Shanun su ka tafi a miƙe a hanyar Bet Shemesh.