379 B
379 B
Har tsawon wane lokaci ne Akwatin alkawarin Yahweh a ƙasar filistiyawa?
Akwatin alkawarin na a ƙasar filistiyawa har na tsawon wata bakwai.
Wanene filistiyawan suka kira don shawarar yadda za aaika da akwatin alkawari zuwa ƙasar sa?
Sun kira firistoci da ma su sihiri; su ka ce ma su, "Me za mu yi da akwatin Yahweh? ku gaya ma na yadda za mu aika da shi zuwa ƙasarsa