ha_tq/1sa/05/10.md

187 B

Menene mutanen Ekron suka ce game da Allahn Isara'ilawa zai yi masu saboda Akwatin alkawarin da aka aika birnin su?

Ekroniyawa su ka, ce, Allah na Isra''ila zai kashe su da mutanensu.