ha_tq/1sa/05/06.md

168 B

Menene dalilin da yasa mazaje Asdod suka ce akwatin alkawarin ya tsaya tare da su?

Hannun Yahweh kuwa ya yi nauyi a bisa mutanen Asdod da kuma bisa Dagon allahn su.