ha_tq/1sa/04/18.md

128 B

Menene ciwon da ya ɗauki rayuwar Eli da ya faɗi ta baya daga kan kujerar sa a bakin ƙafa?

Wuyansa ya karye, ya kuma mutu.