# Wace tambaya ce Eli ya tambaya a lokacin da ya ji, ƙarar kukan acikin birnin?
Eli ya yi tambaya cewa menene ma'anar wannan yamitsin.