Da Filistiyawa su ka ji ƙarar kururuwar, su ka rasa gane ko wannan ƙarar kururuwar a cikin sansani Ibraniyawa ke nufi?