ha_tq/1sa/04/03.md

359 B

Menene dattawan Isra'ila su ka yi niyar yi don su samu ajiya da kuma tsaro daga hannun maƙiyan su?

Dattawan Isra'ila su ka ce, Bari su kawo akwatin alƙawarin Yahweh a nan, domin ya kasance a nan tare da mu.

Wurin wanene akwatin alkawarin Yahweh mai runduna, ya ke?

'Ya'yan Eli maza biyu, Hofni da Finehas, su na nan tare da akwatin alƙawarin Allah.