ha_tq/1sa/03/19.md

173 B

Menene dukkan Israilawa daga Dan zuwa Biyasheba suka sani a game da Sama'ila?

Dukkan Isra'ila daga Dan zuwa Biyasheba su ka sa ni ce wa an naɗa Sama'ila annabin Yahweh.