ha_tq/1sa/03/12.md

218 B

Menene 'ya'yan Eli suka kawo a kan su?

Yaran Eli sun sun kawo la'ana a kansu.

Menene ba za a iya yi wa kaffara ko hadaya ba?

Zunuban da gidan Eli suka yi ba za a taɓaiya yi masu kaffara ba da hadaya ko baiko."