ha_tq/1sa/03/09.md

136 B

Menene Eli ya faɗa wa Sama'ila idan Yahweh ya sake kiransa?

Eli ya faɗa masa cewa ,"Yi magana, Yahweh, gama bawanka yana saurare."