ha_tq/1sa/03/07.md

225 B

Menene bai taɓa baiyana ba ga Sama'ila ba?

Ba wani saƙo daga Yahweh ya taɓa bayyana a ga shi Sama'ila ba.

Menene shi Eli ya gane bayan na ukkun da Sama'ila ya zo wurin sa?

Eli ya gane cewa Yahweh ne ke kiran yaron.