ha_tq/1sa/03/01.md

136 B

Menene Sama'ila ya amsa a sa'ada ya ji Yahweh ya kira shi a lokacin da ya ke kwance a kan gadonsa?

Sama'ila ya amsa cewa,"gani nan."