412 B
412 B
Menene yahweh ya ce zai zama alama da cewa dukkan mazan da ke gidan Eli za su mutu?
Dukan Yaran Eli za su mutu a rana ɗaya.
Wanene zai wuce a gaban shafafen sarki har abada?
Amintsccen firist wanda Yahweh za ya yi tafiya a gaban shafaffen sarkina har abada.
Menene yasa Kowa a cikin iyalin Eli ya zo ya kuma russuna wa amintacen firist?
Za su roƙe shi wani matsayi don su sami abincin dda za su ci.