ha_tq/1sa/02/27.md

178 B

Wanene ya gaya wa Eli cewa Yahweh ya zaɓi Kakaninsa daga cikin dukkan ƙabilun Israila don su zama firistoci?

Mutumin Allah ya faɗawa Eli cewa Yahweh ne ya zaɓi kakaninsa.