Menene Yasa Yaran Eli su ka ƙi jin muryarsa ?
Yaran Eli basu saurari muryar sa ba saboda haka Yahweh ya yi niyar kashe su.
Wanene ya girma ya kuma ƙaru a cikintagomashi tare da Yahweh tare kuma da mutane.
Sama'ilaya girma ya kuma ƙaru a cikin tagomashi tare da Yahweh tare kuma da mutane.