Eli ya ce wa Yaran sa dacewa su na yin ayyukan mugunta kuma suna sa mutanen Yahwe su yi rashin biyyaya.