ha_tq/1sa/02/20.md

294 B

Ta yaya ne Eli ya albarkaci Elkana da matarsa?

Eli ya albarkaci Elkana da matarsa ta yi masu adu'a, da cewa su ƙaara samun yara.

Wace amsa ce Yahweh ya yi wa Adu'ar Eli akan iyayen Sama'ila,

Yahweh ya sake taimakon Hannatu, ta kuma sake ɗaukar cik, Ta haifi 'ya'ya maza uku mata biyu.