ha_tq/1sa/02/09.md

203 B

Wanene Hannatu ta ce zai bida sawayen ammintatun mutanensa ya kuma rufe bakin masu mugunta a cikinn duhu?

Yahweh ne zai bida sawayen ammintatun mutanensa ya kuma rufe bakin masu mugunta a cikin duhu.