ha_tq/1sa/02/03.md

181 B

Menene yasa Hannatu ta ce kada girman kai ko gadara ta fito daga bãkin mu?

kada girman kai ko gadara ta fito daga bãkin mu gama Yahweh Allah ne masani, shi ne ke gwada ayyuka.