ha_tq/1pe/04/17.md

279 B

Menene yasa mugayen mutane da mai zunubi ya kamata su yi biyayya da maganar Allah?

Domin ko mutum mai adalci na tsira da kyar.

Ta yaya ne wanda sun sha wahala bisa nufin Allah za su yi?

Za su ɗanka rayukansu ga amintacceyar mai Halitta sa'adda su na yin kyauwawan ayuka.