ha_tq/1pe/04/12.md

178 B

Menene ya sa an ce wa masubi su yi farin ciki idan sun sha irin wahalar Almasihu ko kuma idan an zarge su sabili da sunan Almasihu?

Domin su masu albarka ne idan an zarge su.