347 B
347 B
Menene al'umman sun yi mugayen magana game da masubi?
Sun yi mugayen maganganu game da bakin, zababbun, don ba su yi fajirci, mugayen sha'awace-sha'awace, da buguwa da shashanci da shaye-shaye da bautar gumaku da abubuwan kyama kamar al'umman ba.
Wanene Allah ya shirya ya sharanta ta?
Allah ya na a shirye ya sharanta masu rai da matattu.