ha_tq/1pe/04/01.md

163 B

Menene Bitrus ya umurci masubin su sha damara da shi?

Ya umurce su su sha damara da irin niya da Almasihu yake da shi a loƙacin da ya sha wahala a cikin jiki.