ha_tq/1pe/03/21.md

245 B

Menene ceton mutane kadan da Allah ya yi ta wurin ruwa ke kwatantawa?

Yana nuna baftismar da take ceton mai bi yanzu.

Kamar yadda Yesu yana hannun daman Allah a sama, menene Mala'iku, da mulki da iko za suyi?

Ɗole ne su yi masa biyayya.