ha_tq/1pe/03/18.md

331 B

Menene Almasihu ya sha wahala sau ɗaya sabili da zunubai?

Almasihu ya sha wahala domin domin ya kawo Bitrus da masu bi ga Allah.

Menene yasa ruhohin da Almasihu ya yi masu wa'azi a ruhu ke a yanzu cikin kurkuku?

Ruhohin da a yanzu suke cikin kurkuku sun yi rashin biyayya ne sa'adda hakurin Allah yake jira a lokacin Nuhu.