ha_tq/1pe/03/10.md

184 B

Menene yasa wanda yake so ya more rayuwa ya kame harshensa daga mugunta, Ya rabu da abin da ba daidai ba ya kuma aikata abin da ke da kyau?

Domin idanun Ubangiji suna ganin adalai.