ha_tq/1pe/03/08.md

158 B

Menene Bitrus ya umurce dukka baki, zababbun, su hada hankulansu su kuma shigaba da sa albarka?

Domin an kira su duka su yi haka, don su iya gaji albarka.