ha_tq/1pe/03/07.md

110 B

Menene yasa za su zauna da mata bisa ga sani?

Maza sun zauna da matayensu bisa sani domin a ji addu'oinsu.