ha_tq/1pe/03/01.md

144 B

Menene yasa ya kamata mata suyi biyayya da mazajen?

Ya kamata mata suyi biyayya don a ci nasara da waɗannan maza da suke da rashin biyayya.