ha_tq/1pe/02/18.md

216 B

Menene ya kamata barori su yi biyayya ga iyayen gidansu, har da miskilai?

Ya kamata barori su yi biyayya har da miskilan iyayen gidansu domin yin ƙyauwawan abubuwa sai kuma wahala, hukunci, ɗaukaka ne da Allah.