ha_tq/1pe/02/13.md

353 B

Menene yasa masubi zasu yi biyayya da kowane hukuma ta mutum?

Zasu yi biyayya da kowane hukuma ta mutum domin Allah ya na so ya yi amfani da biyayyar su don ya rufe maganar rashin sanin wautan mutane.

A maimakon suyi amfani da yancinsu kamar mayafin mugunta, menene baƙin, zababbun za su yi?

Za su yi amfani da yancinsu don su zama bayin Allah.