ha_tq/1pe/02/11.md

193 B

Menene yasa Bitrus ya ce wa ƙaunatattun su guje wa sha'awoyin jiki?

Ya ce masu su guje don waɗanda za su iya ce sun yi mugun abu, za su iya gani kyauwawan ayyukansu su kuma girmama Allah.