ha_tq/1pe/02/09.md

187 B

Menene yasa masubi suka zama zaɓabɓun ƙabilar, kungiyar fristocin ba-sarauci, al'umma mai-tsarki, jama'ar mallakar Allah?

An zaɓe su don su iya sanar da ayyukan al'ajibi na Allah.