ha_tq/1pe/02/04.md

248 B

Wanene rayayyen dutsen da mutane suka ki, amma zababbe ne awurin Allah?

Yesu Almasihu ne rayayyen dutsen.

Menene yasa masubi suma suke kamar rayayyun duwatsu?

Suna nan kamar rayayyun duwatsu saboda an gina su domin su zama gida na ruhaniya.