ha_tq/1ki/22/29.md

140 B

Menene Sarkin Israila ya yi don ya kucce wa a yaƙin a ramot Giliyed?

Sarkin Israila ya bad da kama don ya kucce a yaƙin Ramot Giliyed.