ha_tq/1ki/22/10.md

297 B

A matsayin sarki da kuma Yehoshafat suka zauna akan gãdon sarautar su a gaban annabawan, menene anapcin da suka ji?

A lokacin da sarakuna Ahab da kuma Yehoshafate suke zaune akan sarautar gãn su, dukan annabawa suka ce masu cewa su haura wa Ramot Giliyad gama Yahweh ya bada ta a hanuwan ku.