ha_tq/1ki/22/07.md

125 B

Da ga wane Sauran Annabawa ne sarkin Israila ya ke neman shawara?

Sarkin Israila na neman shawara daga Mikaya ɗan Imiya.