ha_tq/1ki/22/05.md

160 B

Wanene Sarkin Israila ya tara su nemi shawara Yahweh a wannan al'amari?

Sarkin Israila ya tara annabawan, mutum ɗari, ya kuma tambaye su a kan yaƙin Aram.