ha_tq/1ki/22/03.md

158 B

Menene sarkin Israila ya tambayi Yehoshefat ya yi da shi?

Sarkin Israila ya tambayi Yehoshefat cewa ya je Ramot Giliyad ya kuma yi yaƙi da sarkin Suriya.