Tsawon shekara ukku ne ba a sami yaƙi a tsakanin Suriya da kuma Israila ba.
Yehoshafat ne Sarkin Yahuda.